M Hassan Jajere -Ina Sonki (Audio)

M Hassan Jajere -Ina Sonki (Audio)

Download M Hassan Jajere Ina Sonki mp3

Sabuwar Wakar M Hassan Jajere mai suna ” Ina Sonki ” wannan wakar ta musammance gaku masoya wakokin soyayya dama masoyan mawakin.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ina sonki ni kuma zan aureki

– Karda ki gujeni ke kadaice zabina

– Zan rike alkawari ban karya wa

– Komai kikaso gareni zanyowa

– A gidana ni dake zamuyo tarewa

– Har abada ina tare dake mai sona

Download & Listen to Ina Sonki by M Hassan Jajere below;

Download Mp3 M Hassan Jajere Ina Sonki

READ  Popito Baron – Las Las ft. Teni