Shamsu Alale -Da Kauna (Audio)

Shamsu Alale -Da Kauna (Audio)

Download Shamsu Alale Da Kauna mp3 

Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Da Kauna ” wannan wakar takuce masoya amma fa wanda suke soyayya tsakanin mace da namiji nasan wannan wakar zatai muku dadi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Da kauna da soyayya babu rance

– Gamaiyi zakaganosu ko a zance

– Soyayya itake wa zuci rauni

– Da kafarata ka hau tudin tunani

– Idan ka more mai sonka kuyi kamanni

– Yau da gobe daku za’ayo kwatance

– Shigar so kaji tamkar yama garaje

– Sone ke kauda jarumtakar mazaje

Download & Listen to Da Kauna by Shamsu Alale below;

Download Mp3 Shamsu Alale -Da Kauna 

READ  Medikal ft. Fella Makafui, Shatta Wale – Omo Ada (Remix)