MUSIC

Umar M Lawan -Abba Gida Gida (Audio)

on

Umar M Lawan -Abba Gida Gida (Audio)

Download Umar M Lawan Abba Gida Gida mp3 

Sabuwar Wakar Matashin Mawaki Umar M Lawan mai suna ” Abba Gida Gida Abba” wannan wakar yayiwa dan takarar gwamnan kano na jam’iyyar PDP, domin nuna soyayyarsa a gareshi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Gida gida malam sai abba

– Gida gida sai baban audu

– Koba saso yau Allah ya yarda

– Wasiya garemu jarice babba

– Mun shaida abba bazaici amana ba

– Tunda kwankwaso a baya bai mana sata ba

– Mai amana bazaya manta halarci ba

Download & Listen to Abba Gida Gida by Umar M Lawan below;

DOWNLOAD MP3 Umar M Lawan -Abba Gida Gida (Audio)

Recommended for you